Nessuna recensione ancora. Sii il primo a condividere la tua opinione!
Ultimi post
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
*TAFSIRIN GUNDARIN ALQUR'ANI MAIGIRMA*
_Wannan shine Tafsirin Gundarin baki na Alqur'ani Maigirma da ake gabatarwa Ko wace ranar lahadi tsakanin Sallah Azzahar da La'asar anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega anan shiyyar Almusira Jega, Kebbi State Nigeria_
Wanda: *_Ash-sheikh Abbas Muhammad Jega_* Tareda *_Alaramma Abdulqawiyyi Abbas_*
Tafsir: _Tafsiri Na Bakwai Acikin Suratul Baqara_
Whatsapp Group:
https://chat.whatsapp.com/LpTX2W9s61eAijn9cPSpg7?mode=gi_t
Telegram:
https://t.me/SheikhAbbasJega
Darulfikr:
https://darulfikr.com/s/224919
Facebook Live: https://www.facebook.com/share/v/1FoGGx3yXR/
08 /11/ 1447 AH.
26 /04/ 2026 M.
Lahadi
Allah ya Umfanar da mu abinda zamu saurara.. Amin
142
0
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
📎 File
142
0
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
😍Daurah! Daurah!! Daurah!!!
YouTube channel:
https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared
Telegram Channel:
https://t.me/ZaurenShkabufauzan
📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗
Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (4)da za a gabatar kamar haka.
📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕
Za a gabatar da ita a tsawon kwana 4. Daga 27 April - 30th April 2026
Litinin 27 - April
Talata 28 - April
Laraba 29 - April
Alhamis 30 - April
Lokacin karatu:
8:00am- 11:30am
Sunan masallacin : Ubayyu bn Ka'ab
Address: Tarauni, Titin dake jikin Sufi mart kusa da Arzet Versity
Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Littafan da za a sauke in sha Allah
📙
1)Bugyatur Rawee fi sharhi Manzhumatus shubraawy
2)Muthallathatul Qudruby
Kudin littafai: 3000
Kudin Rijista : 2000
Jimillar kuɗin littafai da rijista: 5000
Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai.
*Tanbihi*: Wanda ba su da littafai su yi kokarin tura kudin littafai daga yanzu zuwa ranar lahadi, Idan dalibi har ya kai Lokacin bai tura kudin ba sai dai ya je kasuwa ya siyo da kan shi, kuma nuskhar shi za ta iya sabawa da wacce za ai amfani da ita.
🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳
Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka:
Accnt no. : 8066989773
Bank: opay
Acc name: Ammar Isa nuhu
Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888
Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin.
Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka:
08066989773
09023796362
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
_*NURUL YAQEEN FI SIRATU SAYYIDIL MURSALINA, DA AZZAWAJIRU ANIL BIDI'AH*_
Karatun Littafin Nurul Yaqeen Da Azzawajiru anil Bidi'ah Kenan da ke guda na kowace ranar Assabar tsakani sallar axxahar da la'asar anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega Shiyyar Almusira Jega Kebbi.
Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.
Darasi Na 165:- _Karatun Littafi Na Farko, Shekara ta Tara Bayan Hijira: Darasi Nabiyu Gazwatu Tabuka Acikin Littafi Na Biyu: Cigaba Da Babenda Ke Bayanin Alkabira ta 211 Waton Hadarin Tsawaita Gini_
Telegram Channel:
https://t.me/SheikhAbbasJega
WhatsApp Channel:
https://whatsapp.com/channel/0029Va4E5lLLdQeWyCWZKU1T
Darulfikr:
https://darulfikr.com/s/224909
07 / Zul Qa'ada /1447 H.
25 / April /2026 M
Assabar.
ayi Sauraro lafiya
👇👇👇👇
107
1
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
📎 File
94
0
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
📷 Photo
108
1
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
28 apr 2026, 16:31
*"رد الأذهان إلى معاني القرآن للشيخ أبي بكر محمود جومي"*
Wannan shine Tafsirin Alqur'ani Maigirma Na Littafin Raddul Azhan Wanda ake gudanar wa a kowace ranar jumu'a bayan sallar La'asar anan Falon Garkar Sheykh Abbas Jega Shiyyar Almusira, anan cikin garin Jega.
Wanda: *_Ash-sheikh Abbas Muhammad Jega_* _Tareda Alaramma Abdulqawiyyi Abbas Jega_ Suke gabatarwa .
Tafsiri:_Tafsiri Na Biyar Acikin Suratul Ahzab_
Telegram Channel:
https://t.me/SheikhAbbasJega
Darulfikr:
https://darulfikr.com/s/224610
Facebook Live:
https://www.facebook.com/share/v/18jqoeRmp9/
YouTube: https://www.youtube.com/@SheikhAbbasJega
06 / Zul Qa'ada /1447 H.
24 / April /2026 M.
Jumu'ah.
Allah ya umfanar da mu abinda za mu Saurara.. Amin
_*ATTARGIBU WATTARHIBU*_
Karatun Littafin Attargibu Wattarhibu Kenan Wanda ake gabatar wa kowace Ranar Talata Bayan Sallah La'asar anan Masallacin Sheykh Abdullahi Fodiyo Mopol Quarters, Badariya Area, Birnin Kebbi.
Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.
Darasi Na 036 Kitabus Salah
_Cigaba Da Babenda Ke Bayanin Falalar Tafiya Kasa Zuwa Masallaci_
Telegram Channel
: Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook :
https://www.facebook.com/share/v/1ZwoGqHiMm/
Darul Fikr:
https://darulfikr.com/s/224300
WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/BBJ3fYoKS7E253sBCkRKTG?mode=ac_t
18 / Shawwal / 1447 H.
07 / April / 2026 M.
Talata.
ayi Sauraro lafiya
👇👇👇👇
266
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
16 apr 2026, 20:58
*KARATUN LITTAFIN AHALARI*
_DARASI NA 02_
_Daga Masallacin Ibnul Qayyim dake gidan Alh Wada, General Hospital Road Tsafe_
Gabatarwa: *Hashim Surajo Uba Tsafe* _(ABU SINAN)_
Domin cigaba da samun wannan darasin da sauran darussa zaku iya bibiyar mu ta WhatsApp a wannan link dake ƙasa:
https://chat.whatsapp.com/LPUfaEJttwYIaG8UpdoAgt?mode=gi_t
Ko a Telegram:
https://t.me/AbbanSinan
Ayi Sauraro lafiya
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
283
0
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
16 apr 2026, 20:58
_*ALMUTTAJIRUR RABIHU FI SAWABI AMALUS SWALIHU*_
Karatun Littafin Almuttajirur Rabihu Kenan Wanda ake gabatar wa kowace Ranar Attanin tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Masallacin Khalidu Bin Waleed Shiyyar Ni'ima Jega.
Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa.
Darasi Na 080 : _Babenda Ke Bayanin Ladar da ake bawa wanda ya raya daren sallah karama da daren sallar layya da Falalar raya daren Arfa Da Babenda Ke Bayanin Falalar Ittikafi Da Babenda Ke Bayanin Falalar Azumin Sittu Shawwal Da Babenda Ke Bayanin Falalar Azumin Ranar Arfa.
Telegram Channel
: Zauren Sheikh Abbas Jega
https://t.me/SheikhAbbasJega
Facebook Live:
https://www.facebook.com/share/v/1KAKrgcCtN/
Darul Fikr:
https://darulfikr.com/s/224293
17 / Shawwal / 1447 H.
06 / May / 2026 M.
Attanin.
ayi Sauraro lafiya
👇👇👇👇
275
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
16 apr 2026, 20:58
📎 File
262
0
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
16 apr 2026, 20:58
*TAFSIRIN GUNDARIN ALQUR'ANI MAIGIRMA*
_Wannan shine Tafsirin Gundarin baki na Alqur'ani Maigirma da ake gabatarwa sati guda bayan dawowa hutun karamar sallah anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega anan shiyyar Almusira Jega, Kebbi State Nigeria_
Wanda: *_Ash-sheikh Abbas Muhammad Jega_* Tareda *_Alaramma Abdulqawiyyi Abbas_*
Tafsir: _Tafsiri Na Ukku Acikin Suratul Baqara_
Whatsapp Group:
https://chat.whatsapp.com/LpTX2W9s61eAijn9cPSpg7?mode=gi_t
Telegram:
https://t.me/SheikhAbbasJega
Darulfikr:
https://darulfikr.com/s/224282
Facebook Live: https://www.facebook.com/share/v/1BEreBAYk7/
18 /10/ 1447 AH.
06 /04/ 2026 M.
Attanin
Allah ya Umfanar da mu abinda zamu saurara.. Amin
254
1
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
16 apr 2026, 20:58
📎 File
238
0
0
KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
16 apr 2026, 20:58
📷 Photo
*NASIHAR MU TA YAU*
*_128_*
Fatan mu shine zaku taya mu yaɗawa domin muyi tarayya daku a cikin Lada
Ku kasance tare damu a;
*WhatsApp group*
https://chat.whatsapp.com/LPUfaEJttwYIaG8UpdoAgt?mode=gi_t
*WhatsApp Channel*
https://whatsapp.com/channel/0029Va5e0pG1dAvwLa55ZJ3i
*Telegram Channel*
https://t.me/AbbanSinan